Kungiyar BBOG Ta Yi Marhabin Da Sako Mata Dalibai 82

Your browser doesn’t support HTML5

Kungiyar neman sako dalibai makarantar sakandare ta Chibok, watau BBOG a takaice, ta bayyana farin cikin sako dalibai 82 da aka yi a dalilin tattaunawa tsakanin gwamnatin Najeriya da kungiyar. Dr. Emmanuel Shehu, yana daya daga cikin manyan wannan kungiya.