VOA60 AFIRKA: Mataimakin Shugaban Kasar China Li Yuanchao ya Kai Ziyara a Kasar Burundi, inda China Take Gudanarda Tarin Manyan Aiyukka

Your browser doesn’t support HTML5

Sai kuma daga karshe a kasar Burundi inda mataimakin shugaban kasar China Li Yuanchao ya kai ziyara a kasar, inda china take gudanarda tarin manyan aiyukka.