An Kai Hare-Haren Bam Na Kunar-Bakin-Wake A Maiduguri

Your browser doesn’t support HTML5

Wasu mahara 5 da ake kyautata zaton 'yan Boko Haram ne sun kai hare-haren kunar-bakin-wake a Dalori-Koffi dake wajen Maiduguri, suka kashe mutane fiye da goma.