VOA60 DUNIYA: Kasar Congo Ta Zama Daya Daga Cikin Kasashe 15 Da Aka Zaba Ta Zama Memba Na Mambobin Majalisar Dinkin Duniya

Your browser doesn’t support HTML5

Kasar Congo ta zamaa daya daga cikin kasashe 15 da aka zaba ta zama memba na mambobin majalisar dinkin duniya masu kare hakin bil adama daga cikin kasashe 47 duk da sukarda suke sha daga kasar Birtaniya, Amurka da dai wasu kungiyoyi.