영국 런던 '소더비' 경매장에 브리젯 라일리의 작품 '대각선형 곡선(Diagonal Curve)'이 전시됐다. 예상 경매가는 미화 710만~970만 달러다.
WASHINGTON D.C —
Saurari shirinmu na "A Bari Ya Huce..." na ranar Asabar, 17 Maris 2018, domin jin labaran ban dariya na wannan mako, da kuma irin kade-kade da gaishe-gaishen da suka samu shiga cikin shirin.
Usman Ahmad Kabara da Daula Saleem suka gabatar da shirin na wannan mako. A yi sauraro lafiya....