Rundunar Sojojin Saman Najeriya Ta Yi Bikin Cika Shekaru 54

Babban Hafsan sojojin saman Najeriya da Takwaransa na sojojin Ruwan Najeriya

Babban Hafsan sojojin saman Najeriya Air Marshall Sadique Abubakar

Jiragen Yakin sojojin saman Najeriya samfurin Alpha Jet ke Atisayen kayatar da manyan baki Inda suke fitar da Hayaki kore da fari da kore wato launin tutor Najeriya

Wasu jiragen Yakin Najeriya na daban yayin da suke shirin Sauko da dakarun kundunbala daga can sararin samaniya

Nan kuma sojin be ke dab da sauka

Wani sojan saman Najeriya yayin da yake saukowa daga sama rare da tai makos lema wato parachute

Nan kuma yan uwansa sojoji ne ke Mai jinjina

Sojan kundunbalanne wannan bayan ya sauka