VOA60 AFIRKA: Yankin Somaliland wanda ya balle, ya bude ofishi a Taipei yau a Taiwan

Your browser doesn’t support HTML5

Yankin Somaliland wanda ya balle, ya bude ofishi a Taipei yau a Taiwan, a wani mataki da ba'a saba gani ba biyo bayan tsamin danganatakar dipilomasiyya da Beijing.