Wani Sirri Da Tsohon Shugaban Nijar Mahamadou Issoufou Ya Fadawa ‘Sarki Sanusi II’

Your browser doesn’t support HTML5

Sarki Muhammadu Sanusi mai murabus ya na daga cikin wadanda suka halarci rantsar da sabon shugaban kasar Nijar, Mohamed Bazoum a birnin Niamey. Ya shaidawa Muryar Amurka irin ci gaba da dimukradiyar Nijar ta samu.