Hadarin Gurbatacciyar Iska Ko Hayaki A Cikin Gidajen Mutane

Your browser doesn’t support HTML5

Mutane da dama a fadin duniya na amfani da kalanzir, itace, gawayi, da kwal wajen dafa abinci da ma dumama wuri a yawancin lokuta.