Hukumar Kididdiga Ta Najeriya Ta Ce Farashin Iskar Gas Na Tashi Duk Shekara Da Kashi 60.69

Your browser doesn’t support HTML5

Bayanai daga Hukumar Kididdiga ta Najeriya sun nuna cewa a duk shekara farashin iskar gas yana tashi da kashi 60.69 wato daga Naira 6,164.97.