A Afirka Ta Kudu Ana Ci Gaba Da Muhawara Kan Kudurin Dokar Lasisin Bindigogi

Your browser doesn’t support HTML5

A Afirka ta Kudu ana ci gaba da muhawara a kan wani kudurin doka dake neman rage damar da ‘yan kasar ke da ita ta samun lasisin mallakar bindigogi don kare kansu.

Karin bayani akan: bindiga, bindigogi, Afirka ta Kudu, Nigeria, da Najeriya.