VOA60 Duniya: A Amurka Wani Dan Bindiga Ya Budewa Wasu ‘Yan Sanda Guda Biyu Wuta

Your browser doesn’t support HTML5

A Amurka wani dan bindiga ya budewa wasu ‘yan sanda guda biyu wuta a yayin da suke zaune cikin motocinsu.Sun tsira amma da raunuka kuma hukumomi sun ce dan sanda guda ya yi sa’ar mayar da wuta.