VOA60 DUNIYA: A Birtaniya Wani Dan Ta'adda Ya Kashe Mutum 3 Tare Da Jikata Da Wasu Da Dama A Jiya Asabar.

Your browser doesn’t support HTML5

Masu makoki a Birtaniya sun jera furenni a wani wurin shakatawa a Reading da aka kai harin ta’addanci. inda aka kashe mutum 3 tare da jikata da wasu da dama da yammacin asabar.