VOA6 DUNIYA: A Iran Kungiyoyin Aikin Ceto Na Neman Wadanda Suka Rayu, Bayan Faduwar Wani Jirgin Saman Fasinja

Your browser doesn’t support HTML5

Kungiyoyin Masu aikin ceto na neman wadanda suka rayu, bayan wani jirgin saman fasinja ya fadi cikin tsaunukan Zagros, dake kasar, ana kyautata zaton mutane sama da 60 sun mutu.