VOA60 Duniya: A Italiya Jami'an Gwmanati Na Ci Gaba Da Yin Bincike Akan Wani Mumunan Hadarin Mota Da Yayi Sandiar Rasuwar Mutane 14

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Italiya jami'an gwmanati ke ci gaba da bincike akan wani mumunan hadarin mota da yayi sandiyar rasuwar mutane 14 da raunata wasu da dama a yammacin Italiya.