VOA60 AFIRKA: A Ivory Coast Dan Wasan Kwalon Kafa Saloman Kalou Ya Taimakawa Masu Fama Da Matsalar Cutar Koda

Your browser doesn’t support HTML5

A Ivory Coast dan wasan kwalon kafa Saloman Kalou ya taimakawa yan kasar marasa lafiya samun dogon rai, ta wajen bada gudumawar kudi ga wata cibiyar bincike kan matsalolin cutar koda.