VOA60 DUNIYA: A Afghanistan ‘Yan Sanda Sun Shaidawa VOA Cewa Wani Dan Kunar Bakin Wake Ya Kai Hari Wa Jama’a A Wajen Wani Bank A Kabul

Your browser doesn’t support HTML5

Afghanistan: ‘Yan Sanda sun shaidawa VOA cewa wani dan kunar bakin wake ya kai hari wa jama’a a wajen wani bank a Kabul inda ya kashe mutane a kalla 5 tare da raunata 9 kuma Taliban ta dauki alhakin.