VOA60 DUNIYA: A Kasar Columbia 'Yan Sanda Sun Kama Tan 12 Na Hodar Iblis Kamu Mafi Girma A Tarihin Kasar

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Columbia 'yan sanda sun kama tan 12 na hodar iblis kamu mafi girma a tarihin kasar, ana danganta miyagun kwayoyin ga wata alummar kasar da suka yi kaurin suna wajen miyagun ayyuka.