VOA60 DUNIYA: Mutane Biyu Sun Mutu Wasu Dayawa Kuma Sun Jikkata A Kasar Georgia

Your browser doesn’t support HTML5

Mutane biyu sun mutu wasu dayawa kuma sun jikkata bayan wata fashewa da ta faru a wajen ajiye makamai a kasar Georgia.