VOA60 DUNIYA: A Kasar Indonesia an Yanke Hukuncin Daurin Shekaru Biyu Akan Tsofon Magajin Garin Babban Birnin Jakarta Basuki’Ahok

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Indonesia an yanke hukuncin daurin shekaru biyu akan tsofon magajin garin babban birnin Jakarta Basuki’Ahok” Tjahaja Purnama sabuda wani da ya nuna shi yana karanto wasu ayoyin Alkur’ani dake nuna cewa ba inda aka hana wa Musulmi zaben wanda ba musulmi ba.