VOA60 AFIRKA: A Kenya Akalla Mutane 6 da Yara 4 ne Suka Mutu Sanadiyar Ruwan Sama

Your browser doesn’t support HTML5

A Kenya akalla mutane 6 da suka hada da yara kankana 4 suka mutu bayanda hadarin ruwan sama mai yawa ya janyo rushewar katangar wata babbar acibiti.