VOA60 AFIRKA: A Mogadishu An Kashe Mutane Fiye Da 270 Wasu Da Dama Kuma Sun Jikkata

Your browser doesn’t support HTML5

Mace-macen da suka faru sanadiyar mummunan harin ta’addancin da aka kai a birnin Mogadishu ya kai 270, mutane fiye da 300 kuma sun jikkata. Gwamnatin kasar tana zargin al-Shabab.