VOA60 Afirka: A Najeriya An Yi Jana’izar Wasu Pastoci Biyu da Masu Ibada 17 Bayan Wata Daya da Kai Masu Hari a Coci

Your browser doesn’t support HTML5

Nigeria: An yi jana’izar wasu pastoci biyu da masu ibada 17 bayan wata daya da kai masu hari a coci, na baya bayan nan a jerin tashe-tashen hankula da ake asarar rayuka mai nasaba da addini.