VOA60 Afirka: A Najeriya Wani Dan Kunar Bakin Wake Akan Keke Ya Kashe Mutane Uku Kana Ya Jikkata Wasu 18

Your browser doesn’t support HTML5

Wani dan kunar bakin wake akan keke ya kashe mutane uku kana ya jikkata wasu 18 bayan da ya ta da ababan fashewar da ke jikinsa a wajen Birnin Maiduguri.