A Nijar Masana A Fannin Lafiya Sun Bukaci Masu Shirin Yin Aure Da Su Yi Gwajin Jininsu

Your browser doesn’t support HTML5

A Jamhoriyar Nijar, masana a fannin kiwon lafiya sun bukaci jama’a, musanman wadanda ke Shirin yin aure, da su rika yin gwaji kafin aure, domin sanin irin rukunin jininsu, don rage hayayyafan yara masu sikila.