VOA6 AFIRKA: A Nijar Ofishin Kula Da Hijirar Mutane Na MDD Ya Bayyana Cewa An Ceto Bakin Haure Sama Da Dubu

Your browser doesn’t support HTML5

Niger: Ofishin kula da hijirar mutane na MDD ya bayyana cewa an ceto bakin haure sama da dubu wadanda masu safarar mutane suka barsu a sahara tun watan Afrilu.