VOA60 Afirka: A Somaliya Akalla Mutane 6 Aka Kashe Wasu 16 Suka Jikkata Bayan Da Wani Bam Ya Tashi

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Somaliya inda akalla mutane 6 aka kashe kana wasu 16 suka jikata bayan da wani bam da aka ajiye a cikin wata mota ya tashi a kofar wani ofishin gwamanti dake birnin Mogadishu.