VOA60 AFIRKA: A Togo Masu Zanga-zanga Da Jami’an Tsaro Sun Yi Arangama a Lome

Your browser doesn’t support HTML5

Togo: Masu zanga-zanga da jami’an tsaro sun yi arangama a Lome gabannin wata zanga-zanga da ‘yan adawa suka shirya inda suke ganin gwamnatin ba ta kan ka’ida.