VOA60 Duniya: A Afghanistan Akalla Mutane 26 Suka Mutu Wasu 20 Kuma Suka jikkata

Your browser doesn’t support HTML5

Afghanistan: Akalla mutane 26 suka mutu wasu 20 kuma suka jikkata bayan da wani dan kunar bakin wake ya tarwatsa nakiyarsa a gaban jami’ar Kabul.