Alkalauma Sun Nuna Cewa Bashin Da Ake Bin Najeriya Ya Tashi Zuwa Triliyan 46.25 A 2022

Your browser doesn’t support HTML5

Alkaluman ofishin kula da basussuka sun nuna cewa yawan bashin da ake bin Najeriya ya tashi daga naira tiriliyan 39.56 a 2021 zuwa Naira tiriliyan 46.25 a 2022.