Aman Wutar Dutse a Yankin Karibiya

Your browser doesn’t support HTML5

Aman wutar dutsen ya fara ne a ranar Juma’a 9 ga watan Afrilu, ya kuma rufe sararin samaniya tare da lullube titunan yankin da toka.
Aman wutar dutsen ya fara ne a ranar Juma’a 9 ga watan Afrilu, ya kuma rufe sararin samaniya tare da lullube titunan yankin da toka.

Akalla ‘yan Najeriya sama da 200 ne suka makale a Tsibirin St. Vincent​ Grenadines da ke yankin Karibiya, bayan da aman wutar dutse ya lullube yankin kamar yadda rahotanni ke nunawa.

Karin bayani akan: wutar dutsen​, St. Vincent​, yankin Karibiya​, Nigeria, da Najeriya.