An Bukaci Hukumomin Najeriya Da Su Dakatar Da Mayar Da 'Yan Gudun Hijira Garuruwansu

Your browser doesn’t support HTML5

Kungiyoyin kare hakkin bil adama sun bukaci hukumomin Najeriya da su dakatar da shirin mayar da ‘yan gudun hijira garuruwansu a Arewa maso Gabashin kasar.