An Fara Kokarin Magance Matsalar Talauci Dake Hana Yara Zuwa Makaranta A Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

A Najeriya talauci shi ne babban dalilin da ke sa yara da dama ba sa zuwa makaranta, sai dai ana kara kokarin ganin an magance wannan matsala.