An Fara Zaman Shara'a Na Shekara Zuwa Shekara a Birnin Yamai Na Jamhuriyar Nijar

Your browser doesn’t support HTML5

An fara Zaman Shara'a na shekara zuwa shekara a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar wanda ke mayar da hankali kan manya-manyan laifufukan da ka aikata. Ibrahim Harouna mataimakin shugaban kotun daukaka kara ta Yamai yayi karin bayani.