An Gudanar Da Bikin Bunkasa Karance-karance A Birnin Jos Dake Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

Wasu matasa masu fafutukar bunkasa al'adar karance-karance a Najeriya, sun shirya wani biki na mawallafa a birnin Jos, inda suka koka da yadda marubuta masu tasowa a yankin basa samun tallafi, abin da ke karya mu su kwarin gwiwa.