An Gurfanar Da Wasu Sojojin Najeriya A Kotu Don Take Hakkin Fararen Hula

Your browser doesn’t support HTML5

Yadda a Najeriya aka gurfanar da wasu sojoji a gaban kotun soji, da ake tuhumar su da aikata laifukan da suka hada da take hakkin fararen hula.