An Kaddamar Da Makon Shayar Da Nono Na Duniya

Hoton wata uwa ta na shayar da d'an ta

A babban asibitin Bauchi na Urban Maternity aka kaddamar da bikin Makon shayarwar Na Duniya
Wakiliyar kiwon lafiya ta Sashen Hausan Muryar Amurka a Bauchi, Amina Girbo ce ta aiko da rahoton cewa an kaddamar da bikin wanda ya samu halartar uwargidan shugaban karamar hukumar Bauchi, Hajiya Hauwa Lawan Baba Maji Abubakar wadda ta kara jaddada mahimmancin shayar da 'ya'ya ruwan nonon uwa zalla.

Your browser doesn’t support HTML5

Shagalin makon shayar da 'ya'ya nono zalla a Bauchi - 2:22