VOA60 DUNIYA: An Kama Tsohuwar Shugaba Park Geun-hye Dangane da Zargin Cin Hanci da Rashawa

Your browser doesn’t support HTML5

South Korea: An kama tsohuwar shugaba Park Geun-hye dangane da zargin cin hanci da rashawa da mulkin kama karya amma har yanzu hukumomi basu tuhume gaban kotu ba.