An Kammala Taron Shekara Na Matsafa A Jamhuriyar Nijar

Your browser doesn’t support HTML5

Matsafa daga Nijar da Najeriya sun kammala taron da suka saba yi kowace shekara a Masalata dake kusa da Birnin Konni a Jamhuriyar Nijart, minda suka yi nazarin abubuwan da suka ce zasu iya faruwa a wannan shekarar.