VOA60 AFIRKA: An Sako Saif Al-Islam Dan Tsohon Shugaba Muammar Gaddafi

Your browser doesn’t support HTML5

Kungiyar da ta kama Seif Al-Islam Gaddafi, a shekarar 2011, ta sako dan na tsohon shugaba Muammar Gaddafi na Libya.