An Samo Wata Sabuwar Fasahar Aikin Likita Inda Ake Amfani Da Na’urar VR Wajen Taimakawa Marasa Lafiya Samun Saukin Radadi Mai Zafi
Your browser doesn’t support HTML5
An bullo da wata sabuwar fasahar aikin likita inda ake amfani da na’urar VR wajen taimakawa marasa lafiya samun saukin radadi mai zafi sosai da kawar da damuwa, da ma taimakawa wajen haihuwa.