An Shawarci Ma'aikantan Gwamnatin Najeriya Da Su Rika Atisaye Don Zama Cikin Koshin Lafiya

Your browser doesn’t support HTML5

A wajen wani taron wasanni da aka shiryawa ma’aikatan gwamnatin Najeriya, an shawarci ma’aikata da su riki dabi’ar atisaye ko motsa jiki a kai a kai domin zama cikin koshin lafiyar jiki da kwakwalwa don fuskantar kalubalen da ke gabansu a ofis.