An Soma Wassanin Kwallon Hannu Na VolleyBall A Birnin Konni Na Shekar 2018

Your browser doesn’t support HTML5

An soma wassanin kwallon hannu na VolleyBall ko tulla doke na kasa na maza da mata 'yan kasa da shekaru 17 na jahohin Nijar 8 da wadansu gundumomi da ke wakana a Birni N'Konni.