BIDIYO: Kotun Soja Ta Yanke Hukumci Kan Sojojin Da SUka Yi Awon Gaba Da Harsasai

Your browser doesn’t support HTML5

KOtun ta yanke hukumcin daurin shekaru masu yawa a kan wadannan sojojin da aka samu da laifin kwasar harsasai masu yawa ba tare da izni ba a zaman da ta yi a Maiduguri.