VOA60 DUNIYA: Ana Ci Gaba Da Yin Zanga-Zanga A Dukanin Kasashen Dake da Mafi Yawan Musulmi A Yau Juma'a

Your browser doesn’t support HTML5

Ana ci gaba da yin Zanga zanga a dukanin kasashen dake da mafi yawan Musulmi a yau Juma'a, domin nuna kin amincewa da yin Allah waddai da matakin da shugaban Amurka Donald Trump ya dauka na Ayyana birnin Qudus a matsayin babban birnin kasar Israila.