VOA60 Afirka: Ana Shirye-Shiryen Jana’izar Tsohuwar Matar Nelson Mandela, Winnie Mandela

Your browser doesn’t support HTML5

Ana shirye-shiryen jana’izar tsohuwar matar Nelson Mandela, Winnie, wacce ta yi fafutukar yaki da tsarin mulkin wariyar launin fata. Ta rasu jiya Litinin tana mai shekaru 81, za a jana’izar a ranar 14 ga watan Afrilu.