APC Zata Duba Ina Ne Ya Dace A Dauko Dan Takarar Da Zai Kada PDP A Zabe Mai Zuwa - Gwamna Badaru Abubakar

Your browser doesn’t support HTML5

Gwamnan jihar Jigawa, Muhammad Badaru Abubakar, dake neman tikitin kujerar shugaban Najeriya a zaben shekarar 2023 karkashin inuwar jam’iyyar APC mai mulki ya ce jiga-jigan jam’iyyarsa zasu duba inda ya dace a fito da dan takara don kada PDP a zabe mai zuwa.