Ba Ma Fargabar Karawa Da 'Yan Wasan Rwanda - Ronald

Your browser doesn’t support HTML5

Ba Ma Fargabar Karawa Da 'Yan wasan Rwanda - Dan Wasan Kwallon Kwandon Najeriya Ronald

Yayin da ‘yan wasan kwallon kwandon Najeriya na Rivers Hoopers ke shirin karawa da Patriots of Rwanda, a wasan farko na gasar Zakarun Kwallon Kwandon nahiyar Afirka ta BAL, a shirin “Sunny Side of Sports” na VOA, Mike Mbonye ya yi hira da dan wasan Najeriya Ronald Alalibo mai shekara 27, wanda ya ce a shirye suke su fafata a wannan wasa.

Your browser doesn’t support HTML5

Ba Ma Fargabar Karawa Da 'Yan wasan Rwanda - Dan Wasan Kwallon Kwandon Najeriya Ronald