Babban Taron Masu Noman Albasa a Nijar

Your browser doesn’t support HTML5

An gudanar da taron ne don rantsar da babban kwamitin jina na manoman albasa.
A jihar Tahoua da ke Jamhuriyar Nijar, hadakar kungiyoyin manoman albasa a jihar ta gudanar da wani babban taronta, domin rantsar da babban kwamitin jiha na manoman albasa da zai kara habbaka noma da kasuwancin albasar. Haruna Mamane Bako ya halarci taron ga kuma rahotonsa.