Babu Sauyi A Najeriya Da Ghana Kan Cin Hanci Da Rashawa A 2022 - 3'33"
Your browser doesn’t support HTML5
Wani rahoto kan cin hanci da rashawa da ƙungiyar Transparency International (TI) ta fitar, ya ce har yanzu babu wani sauyi da aka samu a Najeriya da Ghana game da yaƙi da cin hanci da rashawa.